JAN HANKALI
ZUNUBAI 100 DA AL'UMMA KE AIKATAWA AMMA BA SU DAUKE SU KOMAI BA
(1) Daga ido a cikin sallah.
(2) Yin waige acikin sallah.
(3) Wuce wa gaban mai sallah.
(4) Nuna musulmi da makami.
(5) Zagin(yanayin) sanyi.
(6) Zagin(yanayin) zafi.
(7) Yin fitsari ko bayan gida. Acikin ruwa.
(8) Bayan gida (kashi) a hanya.
(9) Zaman hira bayan sallar isha.
(10) Zagin iska.
(11) Dago kan mai bin sallah kafin liman.
(12) Yin rantsuwa lokacin ciniki koda kana da gaskiya.
(13) Yin aski ko yanke kunba a cikin goman
farko na Zulhajj.
(14) Aske gemu.
(15) Barin gashin baki.
(16) Barin tufafi su ja kasa.
(17) Yin magana yayin da liman ke huduba.
(18) Cin albasa, ko tafarnuwa lokacin shiga
jama’a.
(19) Hassada.
(20) Bincike(mara kyau).
(21) Ha’inci.
(22) Zalunci.
(23) Zagin musulmi.
(24) Cin mutuncin mutum.
(25) Gulma.
(26) Kin cika alkawari.
(27) Alfahari.
(28) Takama.
(29) Zato.
(30) Warewar mutum biyu(sui Magana)alhalin
su ukune,batare da iziniba.
(31) Cutar da dabba.
(32) Cin riba.
(33) Riya
(34) Kefewa da mace( ba ajnabiyya ba).
(35) Kallon mace.(wadda ba ajnabiyya ba).
(36) Rantsuwa akan karya.
(37) Yawan rantsuwa.
(38) Yin koyi da kafiri.
(39) Yin tsarki da hannun dama.
(40) Barin wuta akunne lokacin barci.
(41) Tafiya da takalmi daya.
(42) Zuwa gun bokaye.
(43) Aje kare a gida.(banda na farauta ko
gidangona)
(44) Daura ma dabba karaurawa.
(45) Ware juma’a don yin azumin nafila.
(46) Yin rantsuwa da wani abu ba Allah ba,
(47) Kiran wani da sunan sarkin sarakuna.
(Allahne sarkin sarakuna).
(48) Abota da fasiki.
(49) Fadin August yayi ruwa.(wata ko tauraro)
(50) Zagin zakara.
(51) Kafirta musulmi.
(52) Mace tai azumin nafila ba tare da izinin
mujin taba.(in yana nan)
(53) Kaurace ma gadon miji ga mace.
(54) Cin abinci dahannun hagu.
(55) Zama akan kabari.
(56) Fita garin da annoba ta afka mashi.
(57) Shiga garin da annoba ta afka masa.
(58) Fifita danda acikin ‘ya’ya.
(59) Yin azumi har akai dare.
(60) Tsafi.
(61) Cin mushe.
(62) Cin hanci.
(63) Karya.
(64) Sata.
(65) Shan jini
(66) Sanyatufafin alhariri.
(67) Zina.
(68) Yau dara.
(69) Kwace.
(70) Zunde.
(71) Tauye ma’auni.
(72) Al’ghushu.
(73) Shan maye.
(74) Cin abinci ko Sha a kwano ko kofi na
zinare ko azurfa.
(75) Cin dukiyar marayu.
(76) Kin bada hakkin Allah.
(77) Cutarwa.
(78) Yanke zumunci.
(79) Anna mimanci.
(80) Zaman rakuma a sallah.
(81) Shinfida hannuwa irin nakare acikin
sallah.
(82) Tsugunnon biri acikin sallah.
(83) Yin sallah bayan ankawo abinci.
(84) Buga hannu(bayan gama tahiya) kamar
yanda doki yake da jelarsa.
(85) Cigaba da kasuwanci lokacin sallah.
(86) Neman agaji awajen wanin Allah.
(87) Kin bin iyaye.
(88) Kin ba makwabta hakkin su.
(89) Almubazzaranci.
(90) Rowa
(91) Kisankai.
(92) Kisan ‘ya’ya saboda tsoro talauci.
(93) Karya alkawari.
(94) Hada Allah da wani.
(95) Surutu yayin karatun al’qur’an.
(96) Wasa irin wanda ya sabawa musulunci.
(97) Kin yin daga cikin rukunnan
musulunci.(alhalin mutum na da damaryi)
(98) Kinyin sallah alokaci.
(99) Jefa kai cikin halaka.
(100) Cin abinda aka yanka bada sunan Allah ba.
Allah ya bamu ikon kiyayewa alfarmar shugaba sallallahu alaihi WASALLAM
Daga Dan uwanku
Ishaq Ibrahim Shuaibu sagah

Comments
Post a Comment