Skip to main content

Posts

Showing posts from April, 2020
*LABARIN TANIMUDDARI*  (Namiji mai ganin abubuwan Al'ajabi) Watarana Manzon Allah (S.A.W) yana zaune tare da sayyidina Ali (R.A), sai ya hangi TANIMUDDARI yana wucewa,, sai ya fashe da kuka. Sayyidina Ali (R.A) yace "Ya Rasulullulahi me ya sa ka kuka?". Yace "Ka ga mutumin can, bayana musiba zata afku gunsa, zai ga abubuwan mamaki iri-iri, domin Mala'ika Jibrilu (A.S) ya bani labarinsa tuntuni. Da washegari Manzon Allah yana zaune,, sahabbansa sun kewaye shi,, ya buda baki yace "Ya ku jama'ar musulmi ayi wanka kada a kwana da janaba. Domin an fi son mutum ya kwana mai tsarki". Shi kuwa Tanimuddari yana wurin ya ji abinda Manzon Allah(saw) ya fadi. * * Bayan 'yan kwanaki bayan wafatin manzon Allah (saww) Tanimuddari janaba ta same shi ya tashi dan ya yi wanka,, ya tafi Bandaki,,,matarsa ta kai masa ruwa. Ya tube kayansa,, ya tsugunna. Ashe koda ya tsugunawarsa a bisa fiffiken wani Aljani yake,, sunansa kuwa "IFR...