*LABARIN TANIMUDDARI* (Namiji mai ganin abubuwan Al'ajabi) Watarana Manzon Allah (S.A.W) yana zaune tare da sayyidina Ali (R.A), sai ya hangi TANIMUDDARI yana wucewa,, sai ya fashe da kuka. Sayyidina Ali (R.A) yace "Ya Rasulullulahi me ya sa ka kuka?". Yace "Ka ga mutumin can, bayana musiba zata afku gunsa, zai ga abubuwan mamaki iri-iri, domin Mala'ika Jibrilu (A.S) ya bani labarinsa tuntuni. Da washegari Manzon Allah yana zaune,, sahabbansa sun kewaye shi,, ya buda baki yace "Ya ku jama'ar musulmi ayi wanka kada a kwana da janaba. Domin an fi son mutum ya kwana mai tsarki". Shi kuwa Tanimuddari yana wurin ya ji abinda Manzon Allah(saw) ya fadi. * * Bayan 'yan kwanaki bayan wafatin manzon Allah (saww) Tanimuddari janaba ta same shi ya tashi dan ya yi wanka,, ya tafi Bandaki,,,matarsa ta kai masa ruwa. Ya tube kayansa,, ya tsugunna. Ashe koda ya tsugunawarsa a bisa fiffiken wani Aljani yake,, sunansa kuwa "IFR...
Na bude wannan blog din ne domin amfanar da al umma tare da farantawa juna da kuma nishadantarwa da wa azatarwa Ina roko ga duk Wanda ya karanta wani Abu Wanda ya faranta masa rai da ya yiwa shugaba annabin rahama salati Idan kuma ka karanta wani Abu sabanin abin da na rubuta kaji bakaji dadinsaba to kayi min uziri domin ni ajizine kowa da iri na sa kuskuren Allah ya bani ikon farantawa duk Wanda ya halarci wannan sashe daga qarshe Ina cewa وبالله توفيق